
Hausa Language (JSS 2)
Authored by Muctar Mohammed
Other
6th - 8th Grade
Used 1+ times

AI Actions
Add similar questions
Adjust reading levels
Convert to real-world scenario
Translate activity
More...
Content View
Student View
19 questions
Show all answers
1.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
1 min • 1 pt
Bayyana asalin al’adun yadda rayuwa al’umma take shi ake cewa
hoto
adabi
madubin dubarudu
gilashi
2.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
1 min • 1 pt
Ilimin adabi ------------- yake haskawa
dadi
tsauri
komai
yaranta
3.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
1 min • 1 pt
Nazarin adabin hausa ya rabu gida
hudu
shida
biyar
uku
4.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
1 min • 1 pt
Akwai Adabin baka, da kuma Adabin --------------
Rubutaccen Adabi
Adabin hakori
Adabin ciki
waje
5.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
1 min • 1 pt
Kacici-kacici, azancin Magana, wasa kwakwalwa duk misalan ----------------
wasanni ne
adabin baka
adabin rahoto
sadarwa ne
6.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
1 min • 1 pt
Wannene anan ba misalign rubutaccen adabi ba
zaurance
jiki magayi
bala da babiya
ruwan bagaja
7.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
1 min • 1 pt
Nau’ukan adabin hausa kash ------------
uku ne
hudu ne
biyu ne
biyar ne
Access all questions and much more by creating a free account
Create resources
Host any resource
Get auto-graded reports

Continue with Google

Continue with Email

Continue with Classlink

Continue with Clever
or continue with

Microsoft
%20(1).png)
Apple
Others
Already have an account?